iqna

IQNA

Tehran (IQNA) Rasha ta kare matsayar da Hizbullah ta dauka na kin amincewa da tsarin tawagar Lebanon da za ta tattauna kan shata iyaka da Israila.
Lambar Labari: 3485284    Ranar Watsawa : 2020/10/17